5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 82 Arewa24 - Arew@Blog VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 82 Arewa24 - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 82 Arewa24

Arewablog
Kawu mala:arewablog.com.ng
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:
Madame Gloria ta riga ta gaji da ciyar da mijinta Daniel da ‘yarta Stephanie, ba don komai ba sai don ganin ‘yarta Stephanie ta ki amincewa da bukatarta ta auren Samule, wa tunaninta duk talaucin da suke ciki Stephanie ta janyo musu.


A wani bangare daban, kawu Mala, gumu ta yi gumu, kansa ya dauki zafi domin rashin laifiyar ‘yarsa Bintu ta tsanananta ga babu kudin magani, wannan ce ta tilasta shi yin zabi tsakanin mummunan aski da sa kai a wuta, don haka sai ya nemi Daniel da ya samo masa mai sayen transformer wuta a boye.

    Vidmate:DOWNLOAD VIDEO HERE

No comments

Powered by Blogger.