Hotuna: Jami`An Tsaro Sun Kashe `Yan Ta`Adda 104 A Zamfara
Jami’an tsaro sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda guda 104, sun kuma wargaza maboyan yan ta’adda guda 50 a sansanoni guda 3 na ‘yan ta’addan, sun kuma yi nasarar kwato shanu guda 500 tare da tumaki 79, yayin wani samame da suka kai cikin Dajin Maihanga dake karamar Hukumar Birnin Magaji na jihar Zamfara.
Daga Haji Shehu
Daga Haji Shehu





No comments