[Music] Husaini Danko -Ki Yarda Dani (Audio)
Sabuwar wakar Husaini Danko mai suna ” Ki Yarda Dani ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai idan kun saurareta da kanku zaku bawa kanku amsa ba sai nace komai ba.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da bara na saba
– So bai saka a sarka
– Ba zato ba tsamman
– Kin Yarda dani na saba Gani
– Sabo jidali indai da wuyar fitarshi
– So ba misali ya darsu a rai na jishi
– Zan bayyana ne inkikaji kar ki kushe

No comments