CIKIN HOTUNA Maulidin Manzon Allah (S.A) wanda Sheik Dahiru Usman Bauchi ya jagoranta a daren jiya a babban filin taro na Abubakar Tafawa Balewa Stadium, manyan baki ne suka halarta daga jahohi da makwabtan kasashe. Daga Bilya H Dass
No comments