5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 GASAR CIN KOFIN NAHIYAR AFRIKA: Najeriya ta lallasa Libya da ci 3 da 2 - Arew@Blog GASAR CIN KOFIN NAHIYAR AFRIKA: Najeriya ta lallasa Libya da ci 3 da 2 - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

GASAR CIN KOFIN NAHIYAR AFRIKA: Najeriya ta lallasa Libya da ci 3 da 2

A ci gaba da wasan kwallon fidda kasahen da zasu fafata a wasan kwallon kafa na cin kofin nahiyar Afrika, Najeriya ta doke kasar Libya da ci 3 da biyu.
Wasan dai ya nemi ya canja zani kafin mai bugun gaba na Najeriya Igahalo ya saka kwallo ta 3 a ragar Libya.
Najeriya ce ta fara jefa kwallaye 2 a ragar Libya inda daga bisani kasar Libyan ta ramo su.
Yanzu dai Najeriya ce ke kan gaba a Tebur da maki 9 inda kasar Afrika ta Kudu ke bi mata da maki 8.
Senegal ta doke Sudan da ci daya mai ban haushi.

No comments

Powered by Blogger.