5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 KISAN SOJOJIN NIJERIYA - Arew@Blog KISAN SOJOJIN NIJERIYA - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

KISAN SOJOJIN NIJERIYA



Atiku Ya Yi Abin A Yaba

Daga Datti Assalafiy

Na samu tabbacin cewa Alhaji Atiku Abubakar ya bada tallafin karatu kyauta ga iyalan sojojin Nijeriya da suka samu shahada a harin da 'yan ta'adda suka kaddamar a barikin sojoji dake Metale jihar Borno.

Ya kamata sauran shugabanni da attajirai da manyan 'yan siyasa su yi koyi da irin wannan halin kyautatawa da Atiku Abubakar ya yi.

Allah Ka saka masa da gidan Aljannah Madaukakiya. Amin.

No comments

Powered by Blogger.