5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Atiku Bagudu yajajanta rasuwar dalibai na makarantar kwana har guda uku - Arew@Blog Atiku Bagudu yajajanta rasuwar dalibai na makarantar kwana har guda uku - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Atiku Bagudu yajajanta rasuwar dalibai na makarantar kwana har guda uku

Gwamnatin kebbi state Atiku Bagudu yajajanta rasuwar daliban makarantar kwana har guda uku, bayan cin abinci dasukayi mekedauke da guba
*Shugabar makarantar (mega Government girls Comprehensive secondary school race"wayennan yara sunci abinci mekedauke da gubane amman bana makarantabane sunzo da shine daga gida.
*takara dace"wannan abinci yaran sunbashshine bayen iyayensu sunkawo musu ranar ziyarar dalibai
*Abukar yakara dace wayennan yara sunci maman harna kwana Uku hakan yayi sanadiyar rasuwar su bayan sunkwanta a asibiti
*Awata majiya sunkara dace Atiku baguda tare da malamai da Caliban wannan makaranta sunjajanta rasuwar wannan dalibai ga iyayen su
*Atiku bagudu yakara bawa daliban shawarar sukiyaye Kansu saga irin afkuwar hakan ,kosu shagale
 

No comments

Powered by Blogger.