5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 HADIMI A SIYASAR GIDAN SHEKARAU YAKOMA TAFIYAR ATIKU - Arew@Blog HADIMI A SIYASAR GIDAN SHEKARAU YAKOMA TAFIYAR ATIKU - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

HADIMI A SIYASAR GIDAN SHEKARAU YAKOMA TAFIYAR ATIKU



Daya daga cikin masu hidimtawa siyasar gidan malam Ibrahim shekarau a kano Muhammad Sunusi wanda aka fi sani da Abban Hajiya  tare da dubban magoya bayan malam Shekarau sun  sauya sheka  daga tafiyar Siyasar gidan malam shekarau sun  koma gidan siyasar wazirin Adamawa Alh Atiku Abubakar.

Dayake bayyana komawarsa ga manema labarai abirnin kano
Muhammad sunusi yace wajibine ya tallata Atiku saboda nagartarsa da kuma kyawawan manufofin sa ga alummar Nijeriya musamman Matasa, da kuma irin ąyyukan alheri daya gudanar alokacin ya na matemakin shugaban kasa.
Akarshe Abban hajiya yayi fatan alheri ga tsohon me gidan sa malam Ibrahim shekarau

No comments

Powered by Blogger.