5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Allahu Akbar Bayan Shekaru Goma Da Rasuwarsa Antono Gawarsa Babu Abin da Tayi - Arew@Blog Allahu Akbar Bayan Shekaru Goma Da Rasuwarsa Antono Gawarsa Babu Abin da Tayi - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Allahu Akbar Bayan Shekaru Goma Da Rasuwarsa Antono Gawarsa Babu Abin da Tayi



Malam Aliyu Umar (Mal. Ali) Mahaifin Mal. Abdulhadi Aliyu Gimba Soba Local Government. Ya Rasu a Ranar Juma'a 4thSafar,1430 (30thJanuary,2009) Shekara Goma (10) dai-dai. Wani dalili na aikin Hanya yasa aka tona kabarinsa domin canza masa waje a Ranar Lahadi 3rdRabi'il Auwal, 1440 (11thNovember,2018). 4/2/1430 - 3/3/1440. Alhamdulillah an sameshi kwance a cikin makwancinsa Kamar Ranar da akayi masa Jana'iza, Gawarsa da Likafaninsa Lafiya Lau babu wani Abu da ya canza. Allah yajikansa yayi Masa Rahama.

Kyawawan ayyukansa da kyawawan Halayansa Allah ya sadashi dasu, ya yafe Laifukansa da Kurakuransa da Sauran Musulmai gaba daya Amin.


#Sabiu #Danmudi #Alkanawi

No comments

Powered by Blogger.