5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Gwamna Ganduje Ya Bada Tallafin Naira Milyan Goma A Yayin Taro Kan Yaki Da Rashawa Da Hukumomin EFCC Da ICPC Suka Gudanar - Arew@Blog Gwamna Ganduje Ya Bada Tallafin Naira Milyan Goma A Yayin Taro Kan Yaki Da Rashawa Da Hukumomin EFCC Da ICPC Suka Gudanar - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Gwamna Ganduje Ya Bada Tallafin Naira Milyan Goma A Yayin Taro Kan Yaki Da Rashawa Da Hukumomin EFCC Da ICPC Suka Gudanar




Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki da cin hanci suka shirya domin taya murna ya Shugaba Buhari kan nasarar da yake samu a Yaki da cin hanci da rashawa.

Ganduje ya bada wannan tallafi ne a lokacin da ya gana da jami’an hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da suka kinshi EFCC da kuma ICPC a masaukin Gwamnan Kano dake babban birnin tarayya Abuja.

No comments

Powered by Blogger.