5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga 'Yan Sanda - Arew@Blog Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga 'Yan Sanda - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga 'Yan Sanda



Shugaba Muhammad Buhari ya amince da karin albashi da alawus alawus ga jami'an 'yan sandan Nijeriya.

Buhari ya ce gwamnatinsa ta dauki matakin kara albashin ne don bada karfin guiwa ga jami'an 'yan sandan inda ya nuna takaicinsa yadda rundunar 'yan Sanda ke gazawa wajen ayyukanta ta yadda idan rikici ya barke sai an nemi agajjn sojoji wajen Samar da zaman lafiya.

No comments

Powered by Blogger.