Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Mohammadu Sanusi II ya yi ikirarin cewa nan bada jimawa ba Nijeriya za ta zama hedkwatar talauci a duniya. Sarkin ya ce, dole shugabannin Nijeriya su tunkari muhimman batutuwan da suka shafi ci gaban al'umma ko kuma duniya ta bar Nijeriya a baya.
No comments