[Music & Video] Hamisu Breaker -Zo Da Farin Ciki Mix
Sabuwar wakar hamisu breaker mai suna ” Zo Da Farin Ciki ” waka mai ratsa zuciyar masoya yayin da suke saurarenta harma sai sun dan taka ko sun bita.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zo da farin ciki ki bani zauna
– Taka rawa irin taso da kauna
– Gani gareka zana amshi kauna
– Tunda ka furta ni kadai kake so
– Kinga kina cikin gani da jina
– Ke na bawa ragama ta jana
– Sanki yana cikin jinin jikina
– Kinga ki gamsu ke kadai nakeso
No comments