Zaben 2019: Da Alamun An Shata Layi
A Yau shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, ya bayyana ficewar shi daga jam’iyyar APC mai mulki, amma bai bayyana wacce jam’iyya zai koma ba. A tare da Sarakin akwai gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmad. Wannan alamun ne da ke nuna lallai an shata layin dambaruwar siyasa a shekarar 2019. Amma menene naku ra’ayin???
No comments