5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 [Music] Husaini Danko Ft Ado Gwanja -Rike Ra`Ayinka - Arew@Blog [Music] Husaini Danko Ft Ado Gwanja -Rike Ra`Ayinka - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

[Music] Husaini Danko Ft Ado Gwanja -Rike Ra`Ayinka

Sabuwar wakar ado gwanja tare da husaini danko mai suna ” Rike Ra’ayinka ” domin bawa masoya nishadi tare da fadakarwa harma da soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Rike ra’ayinka bar gumi namu akwai makoma
– Munfurci yakanci maishi ku fahimci juna
– Zama duniya iyawa ne mai dakon so
– Ashe beran bikin gidanmu akwai makoma
– Gwani masanin abinda ke ranmu a boye sarki

– Dakai muka rabi rayuwa sai muga tayi sauki
– Abinda ya faru yau nakalleshi kamr mafarki
– Mutum na kwarai a dunga zarginshi
– Da kalmomin da zasu cuceshi
– Da alkairinshi sai a jefeshi
– Yan uwana

No comments

Powered by Blogger.