Yacce ake hada vegetable beef sauce
INGREDIENTS:
1. Naman sa, tattasai, tarugu, albasa. Oil
2. Tafarnuwa, citta, thyme, curry, onga dss.
3. Carrots and green beans.
2. Tafarnuwa, citta, thyme, curry, onga dss.
3. Carrots and green beans.
PROCEDURE: A jajjaga dukkan kayan kuma a yanka vegetables including albasa. Sai a zuba mai a wuta a juye albasa in ya ďan soyu a zuba kayan miya yana fara soyuwa a saka spices da dandano a jujjuya. Sai a zuba vegetables tare da yankakken tafasashen nama a jujjuya, sai ki zuba ruwa ďan kaďan wanda zai sanya vegetables su yi taushi. Sai a rufe a na yi a na duba ruwan in ya tsotse kayan lambun kuma sun yi taushi sai a sauke. Zaki iya zuba su cabbage, peas da sauransu ba dole sai waďannan kađai ba.
Irin wannan za a iya ďaura shine a saman shinkafa jollof, farar shinkafa. Za a iya ci da soyayyen dankali, doya ko plantain
No comments