[Music] Shamsu Alale -Bankwana (Audio)
Shamsu Alale |
Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Bankwana ” wakar bankwana wata wakace da mawakin yayi domin nishadantar daku da wakokin nanaye.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kimini bankwana halima kintafi sai nazo
– Nayi tunanin zamu saba mukai ga daren farko
– Dukka halitta zuci ce ke saka tai hanqoro
– Baga mutum hada da dabba tana a cikin sauro
– Yau lamarin dana tsinci kaina sila nata zan taru
– Yau bishiyar danasani zuciya tuni ta sako
No comments