5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 [Music] Nazifi Asnanic -Bahillata Yar Yarinya (Audio) - Arew@Blog [Music] Nazifi Asnanic -Bahillata Yar Yarinya (Audio) - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

[Music] Nazifi Asnanic -Bahillata Yar Yarinya (Audio)

Bahillata
Sabuwar wakar Nazifi Asnanic mai suna ” Bahillata Yar Yaniya ” wakar bahillata wakace da mawakin yayi domin nishadantar da masoya wakokin hausa, kuma kunsan yana daya daga cikin tsofaffin mawakan hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:
– Badake nake ba yarinya ba dake nake ba
– Tana da kyan idanu sunanta bazan fadi ba
– Na baki rayuwata yarinya ban shigo ba

– Dake nake kinaji yarinya baki juyo ba
– Allah nagode ma nima kabani tawa
– Yar yarinya, yar yaniya

No comments

Powered by Blogger.