5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Kullu Nafsin Dha'iqatul Maut Sheikh Abdulaziz bn Abdallah Alu-Sheikh ya rasu - Arew@Blog Kullu Nafsin Dha'iqatul Maut Sheikh Abdulaziz bn Abdallah Alu-Sheikh ya rasu - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Kullu Nafsin Dha'iqatul Maut Sheikh Abdulaziz bn Abdallah Alu-Sheikh ya rasu

Kullu Nafsin Dha'iqatul Maut...


Babban Shaihin Malamin nan mai hudubar Arafat wanda kuma shi ne babban Muftin kasar Saudia ya riga mu gidan gaskiya kamar yadda kwamitin manyan malamai na kasar ya sanar.

Sheikh Abdulaziz bn Abdallah Alu-Sheikh ya rasu yana da shekaru 75 a duniya.

Allah ya jikan sa ya gafarta masa

No comments

Powered by Blogger.