Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na cewa ofishin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa wato EFCC dake unguwar Wuse 2 ya kama da wuta yanzu hana tana cigaba daci. Za'aji karin bayani nan gaba Kadan. Daga Imam A Saleh
No comments