5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Duk Dan Jihar Gombe Ya Zama Dole Ya Yi Alfahri Da Sarkin Gombe - Arew@Blog Duk Dan Jihar Gombe Ya Zama Dole Ya Yi Alfahri Da Sarkin Gombe - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Duk Dan Jihar Gombe Ya Zama Dole Ya Yi Alfahri Da Sarkin Gombe



Daga Affan Buba Abuya

Duk dan jihar Gombe dole ya yi alfahri da jagorancin uban kasar Gombe Mai Martaba Dr Abubakar Shehu Abubakar III, domin zaman sa sarki talaka ya gane sarauta hanya ce ta;
Taimako
Samar Da Aiki
Gina Makarantu
Daukar Nauyin Karatun Marassa Karfi
Gina Asibiti
Samar da Ruwa
Kula da tarbiya
Mu’amala da talakawa
Bin kadun al’umma
Taimakon marayu da nakasassu
Taimako ga manoma da sauran su.

Allah ya kara wa Sarki Lafiya, duk dan halal zaiyi alfahari da wannan cigaba da kasa ta samu, Allah ya kara wa Sarki Lafiya, Uban marar uba naka ba tenure bane, kowa ya buga da kai sai ya fadi, Sarki mai tutar Shehu Usmanu.

Allah ya kara wa Sarki daraja. Amin.

No comments

Powered by Blogger.