Zafafan Hotuna Da Kuma Ranakun Da Za`Asha Dinner Ado Gwanja
Ina kuke masoya mawakinmata ado gwanja gafa naku ya sameku, ga masu bukatar zuwa wajan shagulgulan ado gwanja na bikinsa wanda za’ai wato kamar su:
Kamu, Yini, Kai Amarya to ga ranakun.
Kamu
Rana: Alhamis 11th Ga Watan Oktoba, 2018
Lokaci: 3:00pm
Warin: African Anco
Yini
Rana: Asabar 13th Ga Watan Oktoba, 2018
Lokaci: 2:00pm
Wuri: Alh. Kabiru Hassan Residencet


No comments