Alhamdulillhi Ba Abinda Ya Sameni -Naziru Sarkin Waka
A jiya ne mawaki nazir sakin waka wanda akafi sani Nazir m Ahmad ya saki wani hoto a shafinsa na sada zumunta wato instagram wanda yake nuni da cewa mawakin ya samu hatsari a motarsa.
Mawakin ya bayyana cewa ba abinda ya sameshi kawai motarsace ta samu mummunan dakuwa, harma babbar gaban ta fashe ake gano injin motar kamar yadda kuke gani.
Mawakin ya bayyana cewa ba abinda ya sameshi kawai motarsace ta samu mummunan dakuwa, harma babbar gaban ta fashe ake gano injin motar kamar yadda kuke gani.

No comments