Yacce ake vegetable egg sauce
Abubuwan hadawa
Kayan lambu (karas da kabeji da koren wake da tattasai)
Albasa
Maggi
Mai
Kwai
Tattasai da tarugu
Yadda ake hadawa
Ki daura mai akan wuta, ki kawo albasa da yankakkun kayan lambu ki zuba, ki kawo maggi da jajjagen tarugu da tattasai suma ki zuba sai ki dan sa ruwa kadan ki motsa ki rufe na minti biyu.

No comments