5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Tabbas dauke Wutar Lantarki yana gab da zama tarihi a Kasarnan - Arew@Blog Tabbas dauke Wutar Lantarki yana gab da zama tarihi a Kasarnan - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Tabbas dauke Wutar Lantarki yana gab da zama tarihi a Kasarnan



Kamar yadda boko Haram take dab da zama tarihi a Kasarnan....

Haka kuma rashin tsaro sai dai mu ba na bayanmu labarin cewar a baya anyi rashin tsaro....

Haka kuma fita waje don sawo kaya na tabbatar diyana da zan haifa nan gaba in sha Allah ba zasu fita waje don sawo kaya ba domin muna dab da kera komai made in Nigeria da yardar Allah.....

Haka kuma cin hanci a Kasarnan yana dab da zama tarihi......

Uwa Uba kuma Rashin aikinyi in Allah ya yarda nan gaba sai Kowa ya zabi irin aikin da yake son yi.......

Da yardar Allah sai Nigeria ta shiga cikin kasashe  mafi daraja a doron kasa..

Ya Allah ka taimaki Baba Buhari akan aniyarsa ta gyaran kasa

Daga Bappah Abubakar

No comments

Powered by Blogger.