ASIRI YANA KARA TONUWA: Daga: ADAM MAITAMA Ko kunsan cewa a ranar 1/12/2017 ranar da ake nufi an dauki wannan Video Gwamnan kano yana Abuja Domin shirye shiryen zuwan shugaban kasa Buhari kano Wanda akayi a ranar 2/12/2017/. Allah ya karemu daga sharrin masu sharri.
No comments