Mawakin mata Ado Gwanja Zai Angwance Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har Gwanjan da kansa yayi mata waka.
No comments