
Sababbin Fina-Finan da masana’antar kannywood ta fitar yau 26 ga satimba 9/2018.
Masana’antar sun Fitar muku da wasu manyan fina fina da kuka dade kuke jira domin ku nishadantu da dai sauransu.
Ga fina-finan kamar haka.
1- Saga Sangartacce
Jaruman sun Hada da.
Musa mai a’a, Adam A Zango, Ali Nuhu, Jamila Nagudu, Babbale Hayatu.
Ex-Producer: Usman Mai Jere, Produced By: Salisu Arziki, Ass. Director: Hamisu Yusuf Ayagi, Director By: Auwal D Yakasai
Daga Kamfanin Mai Sana’a Entertainment
2- Muhibbat
Jaruman Sun Hada Da:
Adam A Zango, Aisha Tsamiyya, Hajara Usman, da sauransu.
Ex-producer: Aisha Tsamiyya, Produced By: Muhd Sadiqu Artist, Directed By: Falalu A Dorayi.
Daga Kamfanin Artist Entertainment
3- Salma Bankwana
Jaruman Sun Hada Da:
Adam A Zango, Aisha Tsamiyya, Da Sauransu.
Produced By : Abdul Amart, Asst Director: Aminu S Bono
, Directed By Sadik M Mafiya, Sulaiman Alalan Kudi
Daga Kamfanin Nura M Inuwa Movie
Yanzu Haka Kuna Iya samun wayannan fina finan a kasuwanni mafi kusa daku da yan tebur.
Asha Kallo Lafiya
No comments