[Music] Isah Ayagi -Gadar Zare
Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Gadar Zare ” wace yayi domin bawa masoya wakokin hausa nishadi da soyayya Allah ya kara basira Ayagi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– So guzurin matafiyi
– Bashi kama da tsautsayi
– Duk maison ya farayi
– Baya duba yannayi
– So hujjar matambayi
– Mai taffiya da ra’ayi
– So cuta ta zuciya
– Ko a ina kuna tafe
No comments