5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Mun kusa hadewa da wasu jam'iyyun adawa don fatattakar APC a 2019 - PDP - Arew@Blog Mun kusa hadewa da wasu jam'iyyun adawa don fatattakar APC a 2019 - PDP - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Mun kusa hadewa da wasu jam'iyyun adawa don fatattakar APC a 2019 - PDP

Mun kusa hadewa da wasu jam'iyyun adawa don fatattakar APC a 2019 - PDP

Shugaban jam'iyyar adawa ta PDP Prince Uche Secondus ya shaidawa wakilin kamfanin jaridar Punch cewa tuni shirye-shiryen hadewa da sauran jam'iyyun adawa a kasar nan domin kawar da jam'iyyar APC mai mulki a zaben 2019 yayi nisa.

Shugaba Secondus ya bayyana cewa kwamitin da jam'iyyar ta kafa karkashin jagorancin tsohon gwamnan jihar Kuros Ribas na samun gagarumar nasara don kuwa tuni sun kai wani mataki na fahimtar juna da wasu jam'iyyun.

Mun kusa hadewa da wasu jam'iyyun adawa don fatattakar APC a 2019 - PDPKU KARANTA:An mallakawa Yarima Bin Salman ikon Makka da Madina

No comments

Powered by Blogger.