5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 ZUWAN BUHARI GIDAN SARKIN MUSULMI, YA BAR BAYA DA KURA. - Arew@Blog ZUWAN BUHARI GIDAN SARKIN MUSULMI, YA BAR BAYA DA KURA. - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

ZUWAN BUHARI GIDAN SARKIN MUSULMI, YA BAR BAYA DA KURA.



JARIDAR DIMOKURADIYYA: Bayan ficewar Shugaban kasa Muhammad buhari, daga Gidan Mai Alfarma Sarkin Musulmi, wasu Matasa Magoya bayan jam'iyyar PDP, Sun wanke titin Garkar Sarkin Musulmi.

Kenan Hakan na nuna Jama'ar Sakkwato sun daina goyon Bayan tafiyar buhari  kenan?

Me za Ku ce?

Jaridar Dimokuradiyya 23/01/2019.

No comments

Powered by Blogger.