5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Nura M Inuwa Ya Samu Kyautar Naira Miliyan Biyu (2,000,000,) - Arew@Blog Nura M Inuwa Ya Samu Kyautar Naira Miliyan Biyu (2,000,000,) - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Nura M Inuwa Ya Samu Kyautar Naira Miliyan Biyu (2,000,000,)

Nura M Inuwa
Shahararen mawakin hausa nanayen nan kuma wasu suke kiransa da sarkin mawaka wato mawaki nura m inuwa ya samu kyautar naira miliyan 2 a kasar nijar.
Idan baku mantaba mawakin yaje bikin sabuwar shekara a maryam abach american university of nijar, inda ya gabatar da wasansa a can, mawakin ya samu kyautar 2,000,000 bacin ya gaba nishadantar dasu da wakoki masu dadi.
Mun samu wannan sanarwa a shafinsa na instagram ga abinda yace
Alhamdulillah Godiya ta tabbata ga ALLAH S.W.T daya nuna mana ranar da Maryam Abacha American University (MAAUN) ta yaye dalibanta karo na biyu.Tabbas wannan wata nasarace kuma wani cigabane ga Kasata Nigeria, Niger, Africa dama duniya baki daya.
Ina kara amfani da wannan dama wajen yin godiya ga hukumar makarantar baki daya ,musamman Prof. Adamu Abubakar Gwarzo (Shugaban makaranta) kamar yadda Kuka sani shekarar da ta gabata ya bani mota, a wannan karon kuma ya bani kudi naira million biyu 2,000 000, Ina masa addu’ar Allah ya kara yalwata arzikinsa Ina mika godiya ga Dr. Bala Muhammad, Da Muhammad Adamu wakili, dangane da kauna da soyayyar da suke nunawa a gareni.
Sannan ina mai farin cikin shedawa hukumar makarantar cewa ni Nura M Inuwa nayi farin ciki da Admission din da suka bani domin yin nazari a karkashin inuwar Maryam Abacha American University (MAAUN).
Ina kara godiya da fatan alkhairi ga Prof. Adamu Abubakar Gwarzo Allah ya kara aziki,rufin asiri da wadata ya kuma sa kuyi kyakkyawan karshe,Sannan Allah ya kara daukaka Maryam Abacha American university (MAUUN), kuma Allah ya tsareku duk wani sharri da duk wani abun qi.Sannan ina rokon masoyana dasu tayani addu’a da godiya ga wannan hukumar makaranta mai albarka (MAAUN).
Nagode! Nagode!! Nagode!!!



Reposted from @nura_m_inuwa - Alhamdulillah Godiya ta tabbata ga ALLAH S.W.T daya nuna mana ranar da Maryam Abacha American University (MAAUN) ta yaye dalibanta karo na biyu.Tabbas wannan wata nasarace kuma wani cigabane ga Kasata Nigeria, Niger, Africa dama duniya baki daya.Ina kara amfani da wannan dama wajen yin godiya ga hukumar makarantar baki daya ,musamman Prof. Adamu Abubakar Gwarzo (Shugaban makaranta) kamar yadda Kuka sani shekarar da ta gabata ya bani mota, a wannan karon kuma ya bani kudi naira million biyu 2,000 000, Ina masa addu'ar Allah ya kara yalwata arzikinsa Ina mika godiya ga Dr. Bala Muhammad, Da Muhammad Adamu wakili,dangane da kauna da soyayyar da suke nunawa a gareni. Sannan ina mai farin cikin shedawa hukumar makarantar cewa ni Nura M Inuwa nayi farin ciki da Admission din da suka bani domin yin nazari a karkashin inuwar Maryam Abacha American University (MAAUN).Ina kara godiya da fatan alkhairi ga Prof. Adamu Abubakar Gwarzo Allah ya kara aziki,rufin asiri da wadata ya kuma sa kuyi kyakkyawan karshe,Sannan Allah ya kara daukaka Maryam Abacha American university (MAUUN),kuma Allah ya tsareku duk wani sharri da duk wani abun qi.Sannan ina rokon masoyana dasu tayani addu'a da godiya ga wannan hukumar makaranta mai albarka (MAAUN).Nagode! Nagode!! Nagode!!!.@adamwakili - #regrann
A post shared by Annur H. Suleiman (@annur_h_abnur) on


No comments

Powered by Blogger.