Ana Gaf Da Kaddamar Da Aikin Madatsar Wuta Na Garin Yawuri A Jahar Kebbi
Daga Real Sani Twoeffect Yawuri
Yanzu dai aikin madatsar wuta na garin Yawuri dake jihar Kebbi, bayan share shekaru 15 da aka fara aikin ba a karasa ba.Inda yanzu haka gwamnatin Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari take gaf da kaddamar da shi, wanda zai samar da wutar lantarki ga mazabu goma sha daya na Jihar Kebbi
Jihohin sune kamar haka; Yawuri, Zuru, Bagudo ta gabas, Bagudo ta Arewa Koko-Besse, Danko Wasagu, Shanga, Sakaba, Ingaski, Fakai da kuma wasu kananan hukumomi guda biyu a jihar Neja wato Magama da Rijau.
Masu karatu kome zaku ce Akan wannan namijin kokari da gwamnatin shugaban kasa Muhammad Buhari ta yi?
No comments