Oh!! Sabon rikici yaballe a masana,antar kannywood(Ansami ballewar rikici tsakanin Rahama sadau da Ali nuhu
Rikcin dayakara ballewa a masa,na,antar kannywood yakara kawo kalubale game da masana,antar ta kannywood,Inda abin kunyane acikin wannan masana,anta
*Rahama Sadau,da Sarki Ali nuhu kowa yasan manyan jarumaine a wannan masana,na,anta ta kannywood wood inda kowa yake takarawarsa ta musamman
Amman wannan rikici za,a iyacewa wayennan jarumai bada Kansu suke rugima ba,in akai duba da yadda jagogin sarki Alinuhu ne sukafito kafafen sada zumunta na,aiban ta wannan jaruma Rahama sadau,
*Hakan na iya haifar da Babban kalubale acikin wannan Masana,anta

No comments