5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Kai!!! Shugaban kasa ya kwatanta wayenda suke kiransa da Jubril Sudan A matsayin mahaukata ne ,wayenda basu San abunda sukeba - Arew@Blog Kai!!! Shugaban kasa ya kwatanta wayenda suke kiransa da Jubril Sudan A matsayin mahaukata ne ,wayenda basu San abunda sukeba - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Kai!!! Shugaban kasa ya kwatanta wayenda suke kiransa da Jubril Sudan A matsayin mahaukata ne ,wayenda basu San abunda sukeba

shugaban kasan yace wasu mutane na dauka na mutu, a wajen duban lapiyata a London, Wanda haka yajawo jitajita acikin wannan kasa.
Shugaban kasa yabayyanawa wata guyi ta Nigeria akasar Poland
 A ranar lahadi 22 August Shugaban kasa yamaida martani game da yadda yada jijata jita akanya mutu,inda yazauna dawata kungiya a Poland
        *Shugaban kasa ya musulta wannan mutane da kalmomomi kamar haka
  *1Mutanen da suke yada jita jita (Jahilaine)
Akarkashin buhari ya misilta jahilaine zasu yada shi jabu da Sudan
*2Muhammadu Buhari yace shihaka hakan bai bashi mamaki ba akan Abinda wsyennan mutane sukayayata
*3Wasu kungiyoyi dasu yakin osibonjo yazama vice president suna dauka na mutu
*4Buhrin yace ina nan da karfina kuma INA nan akodayaushe da izinin Allah

No comments

Powered by Blogger.