An Yi Nasarar Kama Masu Garkuwa Da Mutane A Titin Birnin Gwari
Daga comrade Jamilu Tukur Udawa
An samu nasarar kama barayin shanu da garkuwa da mutane akan babban titin Kaduna zuwa Birnin-Gwari.
'Yan kungiyar sintiri reshen garin Udawa ne suka samu nasarar kama masu garkuwa da mutanen tare da kubutar da wata mata wadda aka yi garkuwa da ita akan babba titin Kaduna zuwa Birnin-Gwari.

No comments