[WAKA] Umar M Shareef -Zama Dake
Sabuwar wakar Umar M Shareef mai suna (Zama Dake) wacce yanzu ake aikinta a cikin film din Hafeez , asha sauraro lafiya
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kamar da wasa so yashiga zuciyata
– A ciki yayi nisa yasamu guri ya kwanta
– Babu mai ciresa tunda ya riga ya mallaketa
– Zo kiji manufata
– Muzam miji da mata
– Kece zan baiwa kulata a koda yaushe ba batun gajiya
– Zama dakai nake da buri a duniya farin cikina

No comments