5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 SALLAH ITACE MAFI ALKHAIRI DAGA BACCI!!! - Arew@Blog SALLAH ITACE MAFI ALKHAIRI DAGA BACCI!!! - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

SALLAH ITACE MAFI ALKHAIRI DAGA BACCI!!!



Me nene yasa Sallah tafi Alkhairi daga Bacci???

Amsa:

1.Bacci amsawa kiran Zuciyane

Sallakuwa amsawa kiran Ubangiji ne

2.Shi Bacci mutuwane

Sallakuwa Rayuwace

3.Shi Bacci hutune na  Gangar jiki

Sallakuwa hutune na Ruhi

4.Shi Bacci da Mumini da Kafiri duk suna yinsa.

Sallakuwa Mumini ne kadai yake yinta

Masu tashi lokacin hudowar Alfijir sun rabauta, Fuskarsu kuma ta haskaka Goshinsu kuma shima yayi haske da kyalli,  Lokacinsu kuma yayi Albarka. Idan kana cikinsu to kagodewa Allah.s.w.t. daya fifitaka idan kuma baka cikinsu to Karoqi Allah.s.w.t yasakaka acikinsu.

Menene yafi Alfijir kyaune?

Farillarsa(Sallar Asuba) zata sakaka acikin kulawar Ubangiji da kariyarsa,

Sunnarsa (Raka'ataylfajri) itace tafi Duniya da abinda yake cikinta

Sallarsa (kamar yadda Malaman tafsiri suka fassara wannan aya ta 78 Suratul - Isra'i وقرآن الفجر  ana nufin Sallar Asubahi)

Ita Sallar Asubahi Mala'iku masu duty n safe da masu dutu n dare duka suna halartota.(Domin alokacin suke handing over na duty n su acikin wannan Duniya tamu)

Yakai Dan'uwa Mai girma kasani cewa : Duk wanda yarayu akan wani aiki to akansa zai mutu, Wanda kuma yamutu akan wani aiki to akansa za'a tashe shi

Idan kakaranta wannan Saqo kuma kayi aiki dashi to kasami Ladan aikin ka idan kuma katurawa wasu suma sukayi aiki dashi to Ladanka zai nunku awuri Allah.s.w.t In Allah.s.w.t yaso.

Kada kaboye Ilimi, Kabayyana shi zaka sami Kyakkyawan Sakamako

Kuyi Murna yaku masu Sallar Asubahi acikin Lokacin ta kuma acikin Jam'i.

Barkanku Da Safiya, Daga Sashin Gudanarwa Na Jaridar Mikiya.

No comments

Powered by Blogger.