5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 [Music] Matan Kannywood -Akwai Saura Dodon `Yan Wawa - Arew@Blog [Music] Matan Kannywood -Akwai Saura Dodon `Yan Wawa - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

[Music] Matan Kannywood -Akwai Saura Dodon `Yan Wawa


Sabuwar wakar Baba Buhari wace yan matan kannywood sukai su ka dai domin nuna soyayyarsu ga baba Buhari tare da osinbajo da Aisha Buhari.
Wannan wakar mata da yawa sun hausa kai wanda yayi darakta Abdul Amart Maikwashewa.
GA SUNAN MAWAKAN:-
Maryam Yahya
Fati Washa
Fantimoti
Fati Nijar
Zuwaira
Hauwa Waraka
Fati SU
Da Sauransu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Akwai saura lokacinka dodan yan wawa
– Akwai saura Ga buhari ga osinbajo
– 4+4 Zabinmu tazarce
– Lokacinku in Allah yayi

No comments

Powered by Blogger.