5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 [Music] Isah Ayagi -Ku Saki Jikinku Mata (Audio) - Arew@Blog [Music] Isah Ayagi -Ku Saki Jikinku Mata (Audio) - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

[Music] Isah Ayagi -Ku Saki Jikinku Mata (Audio)

Sabuwar wakar isah ayagi mai suna ” Ku saki Jikinku Mata ” wakar ku saki jikinku wakace da mawakin yayita akan amarya da ango wato wakar wajan biki ko party domin nishadantar da masoya wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Wanda bai tafa ba
– Bataiyo murna ba
– Tunda auran kauna yafi karfin gaba
– Ku saki jikinku kunji dangi na amarya
– Wanene zaya nuna murna ba kuba
– Sarkina ga jalla mai kyautar baiwa

http://www.arewablog.com.ng/2018/11/music-isah-ayagi-ku-saki-jikinku-mata.html

No comments

Powered by Blogger.