5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 An Ba Buhari Wa'adin Kwanaki 14 Ya Binciki Ganduje - Arew@Blog An Ba Buhari Wa'adin Kwanaki 14 Ya Binciki Ganduje - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

An Ba Buhari Wa'adin Kwanaki 14 Ya Binciki Ganduje



Kungiyar fafitikar kare 'yancin dan Adam ta SERAP ta baiwa Shugaba Muhammad Buhari wa'adin kwanaki 14 kan ya gaggauta binciken Gwamnan Kano, Umar Ganduje bisa zargin karbar rashawa daga hannun 'yan kwangila.

Kungiyar ta yi barazanar garzayawa kotu don tilasta gwamnatin tarayya kan ta gudanar da bincike kan wannan zargi da ake yi wa Gwamnan. A halin yanzu dai, majalisar dokokin jihar Kano ta yi nisa wajen gudanar da bincike kan wannan zargin.

No comments

Powered by Blogger.