5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 AL,UMMAR MUTANAN DORAYI SUNCE BAZA SUYI ZABE BA A 2019 - Arew@Blog AL,UMMAR MUTANAN DORAYI SUNCE BAZA SUYI ZABE BA A 2019 - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

AL,UMMAR MUTANAN DORAYI SUNCE BAZA SUYI ZABE BA A 2019

Wannan itace hanyar da ta soma daga konannan gidan mai zuwa gidan kuka cikin mazabar Dorayi

Amma abun tausayi anan shine sama da mutane dubu goma ne suke bi ta wannan hanya amma hukuma ta kunnen uwar shegu dasu don haka jama,ar dake sukace ba wanda zasu zaba a 2019.

Sun kara da cewa ga rashin wutar nefa dasu fama da ita har tsawan watanni shida 6

No comments

Powered by Blogger.