5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su -Rahama Sadau - Arew@Blog Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su -Rahama Sadau - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su -Rahama Sadau

Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su – Rahama
A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina-finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su ba da son ransu ba dan su saka su a fim. .
Abin bawai kan jaruman fim kadai ya tsaya ba hadda mawaka da wasu kadan daga cikin al’ummar gari.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi fatan cewa zata so ace suma a masana’antar fina-finan Hausa su kwaikwayi irin wancan tsari.

Rahama ta jinjina maganar, watau inda da za’a yi hakan ‘ Tabdijam!!!’
Ko kuma kuna so a tona?
#Mikiya

No comments

Powered by Blogger.