5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Za’a fara shan wutar awa 24 idan har Buhari ya zarce - Arew@Blog Za’a fara shan wutar awa 24 idan har Buhari ya zarce - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Za’a fara shan wutar awa 24 idan har Buhari ya zarce



Amaechi yace gwamnatin Buhari ta ciri tuta wajen habbaka lamarin tsaro, gine ginen hanyoyi, yaki da rashawa, inganta harkar

noma da kuma harkar abinda ya shafi sufuri, haka zalika Buhari bai yi kasa a gwiwa ba wajen yaki da yan bindigan Fulani makiyaya.

“A yanzu haka an samu cigaba adadin wutar da ake samarwa a Najeriya, daga mega watta dubu uku, zuwa mega watta dubu bakwai,

amma megawatt dubu biyar kawai zamu iya rarrabawa saboda akwai wasu kayan aikin da suka lalace, amma a hankali muna gyarasu.

“Duk wanda yace ma’aikatar ayyuka ba ta aiki bai mata adalci ba, saboda akwai hanyar Bonny wanda aka watsar da ita tun bayan Obasanjo, amma zuwanmu sai gashi mun dauki gabarar gudanar da aikin duk da cewa kudin aikin ya karu.” Inji Amaechi.

No comments

Powered by Blogger.