5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Sojoji Sun Bude Wuta Kan 'Yan Shi'a Masu Tattaki Zuwa Abuja - Arew@Blog Sojoji Sun Bude Wuta Kan 'Yan Shi'a Masu Tattaki Zuwa Abuja - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Sojoji Sun Bude Wuta Kan 'Yan Shi'a Masu Tattaki Zuwa Abuja

DA DUMIDUMINSA




Daga Bilya Hamza Dass

Rahotanni daga garin Suleja dake kan hanyar Kaduna sun tabbatar da cewa an samu wata mummunan a rangama tsakanin rundanar Sojojin Nijeriya da tawagar 'yan Shi'a masu tattaki daga kafa zuwa garin Abuja a daidai gadar Zuba kilomita kadan kafin shiga garin na Abuja.

Wani ganau mazaunin wajan da abin ya faru ya tabbatar min da cewa kimanin awa guda kafin faruwar abin an ga manyan motocin sojoji suna shawagi a wajen.

Rahotanni sun nuna akalla mutane 10 ne suka rasa rayukan su, sama da dari sun samu munanan rauni.

No comments

Powered by Blogger.