5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Shin Kwankwaso Zai Koma Jam'iyyar ADC - Arew@Blog Shin Kwankwaso Zai Koma Jam'iyyar ADC - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Shin Kwankwaso Zai Koma Jam'iyyar ADC


__¥__
*
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi barazanar ficewa daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar ADC idan har uwar jam'iyyar ta PDP ta cire sunan dan Kwankwasiyya daga jerin 'yan takara.

Wata majiya ta nuna cewa, yunkurin shugabannin PDP na kasa wajen sulhunta bangaren Kwankwaso da na Sanata Mas'ud El Jibril Doguwa ya ci tura inda dukkanin bangarorin suka ki amincewa da yarjejeniyar da aka cimma na raba 'yan takarar gida biyu.

No comments

Powered by Blogger.