Shin Ko Kunsan Mai Yasa PDP Ta Mayar Da Sagir Takai Dan Takarar Gwamna?
Jam’iyyar pdp ta mayar da sagir takai dan takar gwamna a kano yayin bayar mai girma tsohon gwamnan jahar kano ya daga hannun Abba Yusif.
Pdp tayi zama a Abuja jiya akan wannan abun kuma sun tattauna hakan sabo da suna tunanin ba wanda yasan Abba yusuf a jam’iyyar, kuma ta naso ta kada gwamna mai ci a yanzu wato gwamna Abdullahi umar ganduje.
Shin hakan ko mai zai haifar ga yan kwankwasiyya bayan a cire zabin mai gidansu kwankwaso?


No comments