[Music] Hamisu Breaker -Mugun Miji
Sabuwar wakar hamisu breaker dorayi mai suna ” Mugun Miji ” waka da take nuni akan mugayen mazaje wanda suke yiwa matayensu mugunta, waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Angona tallafamin karka zamo mugun miji
– Amanata na riga na baka kamin agaji
– Tsahirtamini dan kinsa haske rai duhu
– Nayarda tunda kin kirani da mugun miji
– Kai nazarin sai da mukayi aure ba yaudara
– Nadainaaa ambatonka abun har yaci tura
– Akanka nake toshe kunnena bana jin kira

No comments