5882a97d3c9e7d2a39c31bf635c5b94f13333eda site-verification: 6fbe7c0858be540e9e5edfb8dbc755b0 Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta yi wa kungiyar Manchester united dukan tsiya inda ta lallasa ta da ci 3 – 0. - Arew@Blog Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta yi wa kungiyar Manchester united dukan tsiya inda ta lallasa ta da ci 3 – 0. - Arew@Blog

Header Ads

Header ADS

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta yi wa kungiyar Manchester united dukan tsiya inda ta lallasa ta da ci 3 – 0.

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta yi wa kungiyar Manchester united dukan tsiya inda ta lallasa ta da ci 3 – 0.
Dan wasan Tottenham Lucas Moura ne ya zura kwallaye biyu a ragar United sannan Harry Kane ya saka kwallo daya.
Manchester ta yi kokarin ta farke ko da kwallo daye ne amma wankin hula a wannan karon ya wuce dare sai da ya kai su har safiya kuma ba a cimma buri ba.
An buga wasanni uku kenan da fara wasan Firemiya lik, amma wasa daya ne tak Manchester united ta samu nasara a kai.

No comments

Powered by Blogger.