A kalaman gwamnan jihar ta Anambara yace: "Shugaba Muhammadu Buhari na kowa ne. Shi ba kamar sauran shugabanninbane dake hana wasu gwamnonin hakkokin jihohinsu domin kawai ba sa jam'iyya daya da su" Kalaman Willie Obiano Gwamnan Jihar Anambara. Daga Real Sani Twoeffect Yawuri
No comments